Allah Ya yi wa babbar jikar Sardauna rasuwa
Marigayiyar ‘ya ce ga marigayi Wamban Kano, Abubakar Dan Maje.
Ta'aziya
Marigayiyar ‘ya ce ga marigayi Wamban Kano, Abubakar Dan Maje.
Za a yi jana’izarta bayan Sallar La’asar a gidan Sheikh Gumi da ke Kaduna.
Basaraken ya mutu ne bayan shafe shekara 45 yana mulki.
Hirar karshe mai dauke da duk abin da kuke son sani kan Magajiya Dambatta.
Magajiya Dambatta ta rasu tana da shekara 86 da duniya.