Ta'aziya

Ta'aziya

Tsohon Mataimakin Gwamnan CBN, Obadiah Mailafia, ya rasu

Obadiah Mailafia ya riga mu gidan gaskiya.

Amaryar Sarkin Jama’a ta rasu a wurin haihuwa

Amaryar sarkin ta rasu ne a wurin haihuwa.

Buhari ya yi ta’aziyyar rasuwar Sarkin Kontagora

Buhari ya bayyana sarkin a matsayin mutum da ya hidimta wa al’ummarsa.

Sakataren kungiyar Arewa ta ACF ya yi mutuwar fuju’a

Ya rasu bayan ya yanke jiki ya fadi a ranar Asabar, 4 ga Satumba, 2021.

An harbe kanin Sowore har lahira

Mai Sahara Reporters ya ce an kashe kaninsa a hanyarsa ta dawowa daga jami’a.