An yi jana’izar Mama Taraba
An gudanar da jana’izar tsohuwar Ministar Harkokin Matar a Fadar Sarkin Muri.
Ta'aziya
An gudanar da jana’izar tsohuwar Ministar Harkokin Matar a Fadar Sarkin Muri.
Tsohuwar Ministar Mata, Aisha-Jummai Alhassan, wato Maman Taraba ta rasu.
An yi addu’o’i ga tsohon Shugaban Kasa Umaru Yar’Adua bayan shekara 11 da rasuwarsa.
Dubban mutane ne suka yi dafifi a yammacin ranar Litinin wajen halartar jana’izar Mahaifiyar Sarkin Kano, Hajiya Maryam Ado Bayero wacce Allah Ya yi w
Buhari ya jajanta wa Masarautar Kano da Bichi da kuma Ilorin, mahaifar marigayiyar.