Ali Sarkin Mota, Direban Sardauna ya rasu
Allah Ya yi wa Alhaji Ali Sarkin Mota, Direban Sardauna Ahmadu Bello rasuwa.
Ta'aziya
Allah Ya yi wa Alhaji Ali Sarkin Mota, Direban Sardauna Ahmadu Bello rasuwa.
Sai dai wani abu da mafi yawan mutane ba su sani ba shine Mahmud Tukur ne ya yi sanadiyyar hada auren Aisha da Buhari.
Shugaba Buhari ya jajanta game da rasuwar daliban makarantar firamare da gobara ta ritsa da su a Jamhuriyyar Nijar. Akalla dalibai 20 ne suka rasa ran
Dubban mutane daga bangarori daban-daban na kasar nan ne suka halarci jana’izar marigayin
Mai martaba Sarkin Lere a jihar Kaduna, Birgediya Janar Abubakar Garba Muhammad (Mai ritaya) ya riga mu gidan gaskiya.