Ta'aziya

Ta'aziya

An yi jana’izar tsohon Limamin Masallacin Harami, Sheikh Al-Sabuni

Sheikh Al Sabuni ya rasu bayan shafe shekara 91 a doron kasa.

Tsohon Shugaban Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Zariya ya rasu

Shugaban Kwalejin Ilimi ta Tarayya dake Zariya (FCE) a jihar Kaduna, Dakta Ango A. Ladan ya rasu.

Dan Majalisar Wakilai Yuguda Hassan Kila ya rasu

Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Mazabar Gwaram a Jihar Jigawa, Hon. Yuguda Hassan Kila ya riga mu gidan gaskiya. Dan Majalisar mai wakiltar Birnin

Dan uwan Gwamnan Kebbi ya rasu

Allah Ya yi wa dan uwan Gwamnan Jihar Kebbi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, Shehu Bagudu rasuwa.

Dokta Junaid Mohammed ya rasu yana da shekara 73

Daya daga cikin dattawan Najeriya kuma dan Majalisar Tarayya a Jamhuriyya ta biyu, Dokta Junaidu Mohammed ya koma ga Mahaliccinsa. Dansa, Sulaiman Moh