Ta'aziya

Ta'aziya

Buhari ya mika wa Gwamnatin Kano sakon ta’aziyya kan rashin da ta yi

Shugaba Muhammadu Buhari ya janjanta wa Gwamnatin Jihar Kano da kuma iyalan Wali na Jihar dangane da rasuwar tsohon Ministan Noma, Alhaji Alfa Wali. C

An yi jana’izar Shehun Dikwa

Karfe 10 na safiyar Lahadi 24 ga Janairu 2021 za a yi Sallahar Jana’izar Shehun Dikwa

Bayan Sallar Juma’a za a yi jana’izar Tsohon Shugaban ’Yan Sanda Gambo Jimeta

Za a yi jana’izarsa bayan sallar Juma’a a Babban Masallacin Kasa, Abuja

’Yar Sarkin Kano Muhammad Sanusi I ta rasu

Allah Ya yi wa daya daga cikin ’ya’yan Sarkin Kano na 11,  Muhammadu Sunusi I rasuwa. Gidan rediyon Freedom da ke Kano ya ruwait rasuwar Hajiya Hadiza

Allah Ya yi wa Sarkin Kauru rasuwa

Sarki Ja’afaru Abubakar ya rasu yana da shekara 74 bayan fama da rashin lafiya