Ta'aziya

Ta'aziya

An yi jana’izar Sarkin Tangale Na 15

An yi bison gawar Mai Tangle Dokta Abdu Buba Mai Sheru II da ya rasu a ranar Lahadin da ta gabata 10 ga watan Janairu, 2021 bayan gajeruwar rashin laf

Kanin Sarkin Musulmi ya rasu

Kwamishinan Cikin Gidan Jihar Sakkwato kuma kanin Sarkin Musulmi ya rasu

Buhari ya yi alhinin mutuwar Uwargidan Dogarin Shagari

Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar Hajiya Nafisatu Galadima Aminu Usman, uwargidan Laftanar Kanar I.G. Usman, babban dogari ga tsohon Shug

Basaraken Tangale ya rasu

Basaraken kabilar Tangale a jihar Gombe, Dakta Abdu Buba Maisharu II ya rasu.

COVID-19: Tsohon gwamnan jihohin Kano da Binuwai ya rasu

Ya kuma taba tsayawa takarar gwamnan jihar Neja a karkashin jam’iyyar ta PDP 2015.