Ta'aziya

Ta'aziya

Tsohon Mataimakin Babban Sufeton ’Yan Sanda Tambari Yabo ya rasu

Mai Duka ya karbi rayuwar tsohon Mataimakin Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, AIG Tambari Yabo Muhammad. Tambari Yabo ya rasu a ranar Asabar a birn

Da misalin karfe biyu za a yi jana’izar Bello Isa Bayero

Ya rasu a Asibitin Aminu Kano yana da shekara 87, bayan fama da jinya

Sarkin Daura ya rasa dan uwansa a hatsarin mota

Dan uwan Sarkin Dauran ya rasu ne tare da wasu abokansa biyu yayin da hadarin ya ritsa da su a kauyen Muduru.

Tsohon Ministan Ilimi, Dauda Birma ya rasu

Tsohon Ministan Ilimi kuma tsohon dan takarar Shugabancin Kasar nan a karkashin tsohuwar jam’iyyar ANPP, Dauda Birma ya rasu yana da shekara 81 a duni

Bayan shekaru 15 Bafarawa ya kai ziyara gidan Wamakko

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ziyarci Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko har gida a karon farko bayan tsawon shekar