Rasuwar Iyan Zazzau da Taliban Zazzau ta girgiza Buhari
Ya tura tawagar ministoci domin ta’aziyya ga Masarautar Zazzau
Ta'aziya
Ya tura tawagar ministoci domin ta’aziyya ga Masarautar Zazzau
Talban Zazzau, Alhaji Alhaji Abdulkadir Pate ya riga mu gidan gaskiya. Masarautar Zazzau ta sanar da rasuwar basaraken ne ranar Juma’a 1 ga wata
Iyan Zazzau Bashar Aminu ya rasu yana da shekara 70 sakamakon rashin lafiya
A ranar Talata ne Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya kaiwa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ziyara domin ya jajanta masa
Za a yi jana’izar Abdulkadir Abdulsalam da karfe 5 na yammacin Talata.