Ganduje ya yi wa Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa
Ganduje ya ce za a yi rashin sa matuka saboda abubuwa da dama.
Ta'aziya
Ganduje ya ce za a yi rashin sa matuka saboda abubuwa da dama.
Marigayi Adamu ya rasu ya bar mata da yara biyar maza biyu, mata uku.
Ya rasu yana da shekara 93 ya bar ’ya’ya 19, ciki har da Sanata Kwankwaso
FOMWAN ta bayyana kaduwar ta da rasuwar shahararren malamin addinin Musuluncin nan, Sheik Ahamd Lemu.
An yi rashin babban masani da duniya ke kishirwar ire-irensa