Ta'aziya

Ta'aziya

Tsohon shugaban Nijar Tandja Mamadou ya rasu

Tandja Mamadou ya rasu a birnin Yamai yana da shekaru 82.

Allah Ya yi wa diyar Shaikh Pantami rasuwa

Allah Ya yi wa diyar Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Shaikh Isa Ali Pantami mai suna Aishah (Amal) rasuwa. Ministan ya sanar da rasuwar a

Bankwana da ‘Azizu dan makaranta’

Wakar Marigayi Alhaji Yusuf Ladan kan yadda Uwani ta rika kewar masoyinta Azizu, wani yaro dan makaranta.

Sakon mahaifinmu kwana daya kafin rasuwarsa —Ibrahim Balarabe Musa

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna a Jamhuriya ta Biyu ya rasu yana da shekara 84.

Tsohon Shugaban Ghana Jerry Rawlings ya rasu

Rawlings ya rasu yana da shekara 73 bayan fama cutar coronavirus.