Ba za mu taba manta Ali Kwara ba
Najeriya ba za ta manta da gudunmuwar Ali Kwara wajen farautar ’yan fashi ba.
Ta'aziya
Najeriya ba za ta manta da gudunmuwar Ali Kwara wajen farautar ’yan fashi ba.
Shahararen mai kama barayin nan a Arewacin Najeriya, Alhaji Ali Ƙwara Azare ya rasu.
Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya yi wa fitaccen mai wa’azin Islama, Sheikh Kabiru Gombe, ta’aziyyar rasuwar mahaifiyarsa, Fatima Abdullahi Haruna.
Za a yi jana’izarta a Masallacin JIBWIS da ke Bolari a gobe Juma’a da misalin karfe 1:30 na rana.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa Shugabar Kwamitin Wasannin Olympics na Najeriya, Injiniya Habu Ahmed Gumel, bisa rasuwar matarsa, Hajiya