Ta'aziya

Ta'aziya

Karfe 5 za a yi jana’izar Sarkin Zazzau – El-Rufai

Gwamna Nasir El-Rufai ya ce da karfe 5 za a yi jana’izar Sarkin Zazzau

Rasuwar Sarkin Biu rashi ne ga Najeriya – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana rasuwar Sarkin Biu, Alhaji Mai Umar Mustapha Aliyu a matsayin babban rashi ga al’ummar masarautarsa da jihar

Takaitaccen tarihin Sarkin Biu Marigayi Mustapha Aliyu

Ya rasu a Asibitin Koyarwa na Gwamnatin Tarayya da ke Gombe bayan gajeriyar rashin lafiya

Allah Ya yi wa Sarkin Biu rasuwa

Sarkin Biu, Alhaji Umar Mustapha Aliyu, ya riga mu gidan gasikya.

Gwamnan Yobe ya yi alhinin mutuwar diyar Wamakko

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya jajanta tare da mika sakon ta’aziyyarsa ga tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko wanda