Dan sanda ya lakada wa budurwa dukan da ya yi ajalinta
Ana zargin wani dan sanda mai suna Sufeto Alpha Lamurde da dukan wata budurwa Bilkisu Ummi Isa, lamarin da har sai da ya kai ta ce ga garinku nan. Lam
Ta'aziya
Ana zargin wani dan sanda mai suna Sufeto Alpha Lamurde da dukan wata budurwa Bilkisu Ummi Isa, lamarin da har sai da ya kai ta ce ga garinku nan. Lam
’Yan sandan da ke aiki a yankin Soba a Jihar Kaduna sun mayar da Naira miliyan 3 da dubu 991 da 650 ga iyalan wani magidanci da hatsarin mota ya yi sa
Wani kwararren matukin jiragen ruwa da ya yi fice a duniya, mai suna Kyaftin Shehu Usman Jibrin ya rasu a wani mummunan hadarin mota da ya rutsa da su
Magidanci da matarsa da ’ya’yansu hudu ne gini ya fado a kansu sakamakon ambaliya
A ranar Asabar ce aka kashe wata yarinya mai shekara bakwai, Juwairiya Auwal a cikin gidan tarihi na birnin Jos da ke Karamar Hukumar Jos ta Arewa, a