Allah Ya yi wa Farfesa Marliyya Rafindadi rasuwa
Tsohuwar Uwar Jami’ar Gwamnatin Tarayya ta Dutsin-ma (FUDMA), Farfesa Marliyya Zayyan Rafindadi ta riga mu gidan gaskiya. Farfesa Marliyyya ita
Ta'aziya
Tsohuwar Uwar Jami’ar Gwamnatin Tarayya ta Dutsin-ma (FUDMA), Farfesa Marliyya Zayyan Rafindadi ta riga mu gidan gaskiya. Farfesa Marliyyya ita
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar Shugaban Jami’ar Karatu Daga Gida ta Najeriya (NOUN) na farko, Farfesa Gabriel Jimoh Afolabi Ojo.
Tsohon Ministan Harkokin Gidan Waya a Jamhuriyya ta biyu, Sanata Hamisu Musa, ya riga mu gidan gaskiya bayan ya shafe shekaru 89 a duniya. Ajali ya ka
Matar tsohon Lamidon Adamwa Aliyu Musdafa kuma surukar Alhaji Atiku Abubakar ta rasu
Tsohon mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa ta Flying Eagles John Falegha ya rasu. Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF) ta ce John Falegha ya rasu