Mai Martaba Sarkin Tambuwal Ya rasu
Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Tambuwal Alhaji Mainasara Sa’ad Dahiru Tambuwal rasuwa. Ya rasu da dare a ranar Alhamis 13 ga watan Agusta 202
Ta'aziya
Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Tambuwal Alhaji Mainasara Sa’ad Dahiru Tambuwal rasuwa. Ya rasu da dare a ranar Alhamis 13 ga watan Agusta 202
Kungiyar kwallon kafa ta FRSC Abuja ta Hukumar Kiyaye Hadurra ce, ta yi rashin dan wasanta na gaba mai suna Nura Suleiman. Marigayi Nura ya rasu ne ra
Tsohon Babban Alkalin Jihar Neja, Mai Shari’a Jibrin Ndatsu Ndajiwo ra rasu. Ya rasu ne yana da shekaru 72 a duniya bayan ya yi fama da gajeruwa
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya ce mutuwar Sanata Buruji Kashamu izna ce ga kowa domin duk da irin dabarun mamacin ya kasa tsere wa mutuwa.
Marigayi Ladan Ayawa tsohon wakilin Aminiya ne a birnin Washington, DC na kasar Amurka