Ta'aziya

Ta'aziya

Tsohon shugaban NNPC Joseph Dawha ya rasu

Shugaban kamfanin mai na Najeriya (NNPC) na 16 Josehp Dawha ya riga mu gidan gaskiya

Majalisa ta yi ta’aziyar rasuwar lauyan farko a Arewa

Shugabannin Majalisar sun ce rasuwar ta bar gibi mai wuyar cikewa.

An takaita jana’izar AGF AbdulRazaq ga iyalai kadai

Masu son jin yadda aka yi jana’izar na iya sauraro kai tsaye ta gidan radiyon Kwara FM

‘Yan bindiga sun kashe hakimi a Binuwai

‘Yan bindiga sun kashe Hakimin Kundav, Cif Awua Alabar da ke karamar Hukumar Ukum a Jihar Biniwai. Wata majiya a kauyen ta ce ‘yan bindgar

PDP ta yi wa Buhari ta’aziyya

Jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana juyayinta kan rasuwar dan jarida kuma attajiri, kuma tsohon minista kuma atttajiri, Malam Isma’ila Isa Funtua. PDP t