Ta'aziya

Ta'aziya

Buhari ya kadu da rasuwar Sama’ila Funtua

Rasuwar Isma’ila Isa Funtua ta bar babban gibi mai wuyar cikewa a rayuwar Buhari.

Yadda ’yan Najeriya ke juyayin rasuwar Arotile

’Yan Najeriya na ta nuna alhininsu game da mutuwar ’yar kasar ta farko mai tuka jirgin yaki Tolulope Arotile wadda ta rasu tana ‘yar sheakra 23

Matukiyar jirgin yaki ta farko a Najeriya ta rasu

’Yar Najeriya ta farko mai tuka jirgin yaki mai saukar ungulu, Tolulope Arotile ta rasu sakamakon hatsarin mota a jihar Kaduna. Kakakin Rundunar Sojin

Zulum ya yi rashin shugaban ma’aikata

Allah Ya yi wa Shugaban Ma’aikatan Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno, Babagana Wakil rasuwa a ranar Laraba, 1 ga watan Yuli 2020. Mai magana

Yadda Abiola Ajimobi ya rasu

Abiola Ajimobi tsohon Gwamnan Jihar Oyo ya rasu ne bayan sassan jikinsa da dama sun daina aiki sakamakon kamuwarsa da cutar COVID-19. Gwamnatin Jihar