Ta'aziya

Ta'aziya

Abba Sarki Sharada: Dan gwagwarmayar nakasassu ya kwanta dama

A ranar Lahadin da ta gabata ce Allah Ya yi wa dan gwagwamayar nan mai fafutukar tabbatar da cewa nakasassu sun samu ana damawa da su a Jihar Kano da

Bashir Musa Liman: Ba rabo da gwani ba….

Daga Allah muke kuma zuwa gare Shi za mu koma! Wannan kalami ne ya fito daga bakina, lokacin da Editan Jaridar Aminiya, Malam Salihu Makera ya kira ni

Yadda Hawan Daushe ya fama tsohon miki a Kano

A ranar Litinin da ta gabata ce Masarautar Kano ta gabatar da Hawan Daushe a cikin jerin bukukuwan Babbar Sallah da masarautar ta saba shiryawa. Shi d

Sanata Ali Wakili: Garma ta karye da sauran aiki

Aranar Asabar da ta gabata ce 17 ga Maris, muka wayi gari da labarin rasuwar Sanata Malam Ali Wakili na mazabar Bauchi ta Kudu a karkashin Jam’i

Mahmoon Baba-Ahmed: Dan jarida mai gaskiya da rashin tsoro ya kwanta dama

An ranar Alhamis din makon jiya ne Allah Ya yi rasuwa ga fitaccen dan jaridar nan kuma daya daga cikin marubuta a wannan jarida, Alhaji Mahmoon Baba-A