Ta'aziya

Ta'aziya

Yadda rasuwar Ali Namani Kotoko Sarkin Noman Najeriya ta girgiza jama’a

A ranar 13 ga Yulin nan ne Allah Ya amshi ran Sarkin Noman Najeriya Alhaji Ali Namani Kotoko Wasagu a asibitin Saraki Special da ke garin Sakkwato. Ra

Magulmata sun so hada ni da Jonathan kan kashe-kashen da ake yi a Arewa – Abdul Ningi

A kwanakin baya ne Sanata Abdul Ahmed Ningi ya nuna bukatarsa ta tsayawa takarar Gwamnan Jihar Bauchi a zaben badi. Wakilinmu ya tattaunawa da shi gam

Abiin da ya ba ni sha’awa na fito takarar siyasa – Asiya Yauri

Hajiya Asiya Abdullahi Yauri,’yar shahararren dan siyasar nan Abdullahi Yalwa, ta nuna sha’awarta ta tsayawa takarar kujerar Majalisar Dattawa daga ma

Dalilin da ya sa Umaru Dikko ya yi kaurin suna a Jamhuriyya ta Biyu

A safiyar ranar Talata da ta gabata ce Allah Ya yi wa tsohon Ministan Sufuri a Jamhuriyya ta Biyu Alhaji Umaru Dikko rasuwa a wani asibiti a birnin La

Ta’aziyya : Haduwata da Barista Yahaya Mahmood

Ranar Juma’a 15 ga watan Nuwamba, al’ummar Arewa, musamman a Jihar Kaduna, suka wayi gari da bakin ciki da kunci, sakamakon rasuwar Babban Lauya, Mala