Ta'aziya

Ta'aziya

Olusola Saraki: Bangon jingina ya fadi

A shekaranjiya Laraba ce Allah Ya karbi ran fitaccen dan siyasar nan kuma uban siyasar Jihar Kwara, Alhaji Abubakar Olusola Saraki, Wazirin Ilori.

Janar Mamman Shuwa: Rimi ya fadi

“Daga Allah muke kuma gare Shi za mu koma,” wannan ita ce kalma ta farko da ta fito daga bakina lokacin da wani bawan Allah ya shaida min cewa ’yan bi

Marigayi Lateef Adegbite: Ba rabo da gwani ba…

A ranar Juma’ar da ta gabata ce al’ummar Musulmin Najeriya suka wayi gari da labarin wani babban rashi na fitaccen malamin addinin Musuluncin nan dan