Talle

Talle

Kananan ’yan kasuwa dubu 150 da mata dubu 22 sun samu bashi mai sauki a bara

A ranar 30 ga watan Mayun shekarar 2017, Mukaddashin Shugaban Kasa a lokacin, Farfesa Yemi Osinbajo ya amince da kudirin dokar samar da hada-hadar bas

Nan da shekarar 2020 kashi 80% na al’ummar Najeriya za su kasance masu mu’amala da bankuna

Fassarar Bashir Yahuza Malumfashi da Isyaku Muhammed  da Jamilu Adamu A shekarar 2012 Najeriya ta kaddamar da shirin  fadakar da kan al’ummar Najeriya

Damawa a harkokin kudi: Masu ruwa da tsaki sun doshi karin mutum miliyan 2.6

Burin Najeriya na  samun kashi 80 cikin 100 suna shiga ana damawa da su a harkokin kudi nan da shekarar 2020 ya samu karin tagomashi a ranar Juma’a 14

Cibiyar MCRP ta bai wa ‘yan gudun hijira horo kan sasanta rikici

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Borno, Alhaji Abdulkarim Lawan ya yaba wa Cibiyar Ayyukan Farfado da Yankunan da Rikici ya Shafa ta MCRP saboda bayar

Asusun BSF ya raba kayayyakin noma ga ’yan gudun hijirar da suka dawo gida a Yobe

A kokarinta na dawo da walwalar rayuwa ga ’yan gudun hijirar da suka koma gida, Asusun Tallafa wa Wadanda Rikici ya shafa wacce atakaice ake kira BSF