Talle

Talle

Kwamitin PCNI ya fara bayar da horo kan tabbatar da adalci

Kwamitin Shugaban Kasa kan Sake Gina Arewa maso Gabas ya fara gudanar da shirin bayar da horo kan gina zaman lafiya da tabbatar da adalci a tsakanin a

Yadda kokarin Hukumar NIRSAL ya samar da Naira biliyan 78 ga bangaren noma

Ga dukkan alamu za a iya alAkanta tafiyar-hawainiya da bunkasar tattalin arziki da walwala ke yi ga watsi da aka yi da bangaren noma a matsayin ginshi

Tsoma jama’a a harkar kudi: Yadda bankuna ke jan ra’ayin wadanda ba sa harka da banki

Tsoma jama’a a harkar kudi wani shiri ne na samar da tsarin mu’amala da kudi mai inganci kamar ajiya da bashi da inshora da fansho da suke da amfani d

Yayin da Bankin CBN ke yunkurin magance matsalar wulakanta Naira

Fassarar Abubakar Haruna Damuwa da yadda ake kara samun matsalar  cin mutuncin Naira a kasar nan, Babban Bankin Najeriya (CBN), yana daukar matakan da

Bankin Polaris: Yadda CBN da NDIC suka kauce wa jawo asara

Ranar Juma’a 21 ga Satumba da tsakar rana na samu sakon waya daga Sashen Sadarwa na Babban Bankin Najeriya (CBN) cewa Gwamnan Bankin CBN, Godwin Emefi