Talle

Talle

AFCON 2019: Dalilan da sauran kasashen Afirka suka cin mana – Dambatta

Babban Shugaban Hukumar Sadarwa ta  Kasa (NCC), Farfesa Umar Garba Dambatta ya ce matukar Najeriya ba ta koma ta kintsa ba, kasashe irin su Madagaska

Dambatta, NCC da kokarin zakulo Zuckerbergs din Najeriya

A littafinsa mai suna Darasi 21 na Karni na 21, fitaccen marubuci Yubal Noah Harari ya rika fadakar da mu kan kalubalen da juyin juya-halin masana’ant

Hukumar NCC ta bukaci masu hada-hadar manhajojin na’urorin kwamfuta su karbi lasisi

Hukumar Sadarwa ta  Kasa (NCC) ta bukaci masu hada-hadar manhajojin na’urorin kwamfuta a kasar nan su yi rajista da hukumomin gwamnati da suka dace su

Hukumar NCC ta bullo da ka’idojin magance tu’annatin ’yan dandatsa

Hukumar Sadarwa ta Kasa (NCC) ta ce ta kafa dokar gudanar da harkokin Intanet ga masu hada-hada a yanar gizo a matsayin daya daga cikin matakan kare y

Muna tattaunawa kan fara aiki da tsarin 5G – Sunday Dare

Mista Sunday Dare, Shi ne Babban Kwamishina na Tattala Masu Ruwa da Tsaki na Hukumar Sadarwa ta NCC. A wannan tattaunawar ya yi magana kan batutuwan d