Talle

Talle

MSF ta magance yunwa a Pulka

kauyen Pulka da ke karamar Hukumar Gwoza a Jihar Borno, na dauke da adadin ’yan gudun hijira da yawansu ya kai kusan dubu 60, yana fuskantar mat

UNICEF da Gwamnatin Yobe da yankin Busari za su inganta samar da ruwa a karkara

Yankunan karkarar Jihar Yobe za su ci gajiyar rijyoyin burtsatse 488 don samun ruwan sha da kayayyakin tsabtace shi nan ba da dadewa ba. A ranar 22 ga

Najeriya tana bukatar wayoyin masu tsawon kilomita dubu 120 don inganta sadarwar Intanet – Dambatta

Babban Mataimakin Shugaban Hukumar Sadarwa ta kasa (NCC) Farfesa Umar Garba dambatta ya ce idan ana son cimma nasarar inganta harkokin sadarwar Intane

Hukumar NCC ta gudanar da taron ganawa da masu amfani da tarho karo na 90 a Abiya

A wani bangare na abin da Hukumar Sadarwa ta kasa (NCC) ke gudanarwa na ganawa da masu amfani da tarho ta hanyar bayar da bayanai da ilimantarwa, huku

Yana da muhimmanci a tsara farashin harkokin Intanet yadda ya kamata – NCC

Hukumar Sadarwa ta kasa (NCC) ta ce, yana da muhimmaci a samar da wata ingantacciyar hanyar sanya farashin kayayyakin Intanet da na harkokin data a Na