Talle

Talle

Mun dade muna hulda da tashar Teku Huta ta Kaduna – NRC

Manajan Daraktan Kamfanin Sufurin Jiragen kasa na Najeriya (NRC), Injiniya Fidel Okhiria, ya ce sun dade suna hulda da mahukuntan Tashar Teku-Huta ta

Kwamitin PCNI ya kaddamar da shirin duba lafiya a Adamawa

Kwamitin Shugaban kasa kan Farfado da Arewa maso Gabas (PCNI) ya fara gudanar da aikin duba lafiya kyauta ga ’yan gudun hijira dubu 15 a garin M

Ba a dakatar da tsarin kunshe kaya ba, an ma fara shi – Bello

Babban Sakataren Hukumar Kula da Sufurin jiragen Ruwa ta Najeriya (NSC), Barista Hassan Bello, ya ce Gwamnatin Tarayya ba ta dakatar da da tsarin kuns

Amfani da tashoshi ruwa don safarar jiragen dakon kaya zai amfani Gwamnati da masu fito – Shugaban NSC

Babban Sakataren Hukumar Sufurin Jiragen Ruwa ta Najeriya, Barista Hassan Belllo, ya ce amfani da tashoshin jiragen ruwan Najeriya don safarar kayayya

Shugaban Hukumar NSC ya samu lambar yabo kan shugabanci nagari a hukumomin gwamnati

An karrama Shugaban Hukumar Sufurin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NSC) da lambar yabo bisa kan shugabanci nagari wajen tafiyar da ma’aikatun gwamnat