Talle

Talle

Masu ruwa-da-tsaki sun yi taro kan Tashar Teku-Huta ta Kaduna

Masu ruwa-da-tsaki sun gudanar da taro kan Tasher Teku-Huta ta Kaduna a otel din Federal Palace da ke Tsibirin bictoria Island da ke Legas a ranar 24

Gwamnatin Tarayya za ta dawo da ’yan gudun hijira dubu 91 daga Kamaru

Gwamnatin Tarayya ta fara shirye-shiryen dawo da ’yan gudun hijira ’yan Najeriya dubu 91 da a yanzu suke zaune a kasar Kamaru. Aikin dawo

PCNI ya tura jami’an kiwon lafiya zuwa Arewa maso Gabas

Kwamitin Shugaban kasa Kan Farfado da Arewa maso Gabas (PCNI), ya tura wani ayarin jami’an kiwon lafiya zuwa Arewa maso Gabas domin kula da buka

Tarayya Turai ta kaddamar da gidauniyar tallafi ta Dala miliyan 143 a Borno

kungiyar Tarayyar Turai ta kaddamar da gidauniyar tallafi ta Dala miliyan 143 a Borno a ci gaba da shirinta na magance matsalar rayuwa da ake ciki a y

MSF ta magance yunwa a Pulka

kauyen Pulka da ke karamar Hukumar Gwoza a Jihar Borno, na dauke da adadin ’yan gudun hijira da yawansu ya kai kusan dubu 60, yana fuskantar mat