Talle

Talle

Idan babu tsarin sufuri na zamani tattalin arziki zai tawaya – NSC

Shugaban Hukumar Sufurin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NSC), Barista Hassan Bello ya bayyana sashen sufuri a matsayin turakun da suke juya tattalin arziki

Kwamitin PCNI ya gana da wakilai da shugabannin al’umma a Jihar Yobe

A ranar 4 ga Disamban nan ne Ofishin Jihar Yobe na Kwamitin Shugaban kasa kan Farfado da Arewa maso Gabas (PCNI), ya gana da wakilan Majalisar Dokokin

’Yan gudun hijirar Najeriya 4,000 sun dawo daga Nijar

Kimanin ’yan gudun hijira ’yan Najeriya 4,000 da suka yi kaura zuwa Jamhuriyar Nijar a lokacin da ta’addancin Boko Haram ya yi kamar

Kwamitin PCNI ya karbi bakuncin Kwamitin daddalewa da sayayya

A ranar 5 zuwa 7 ga watan Disamba ne sashen NERSP na Kwamitin PCNI ya karbi bakuncin Kwamitin Daddalewa da Sayen Kayayyaki na Bankin Duniya domin Aiwa

Asusun UNICEF ya yaba wa gwamnatin Bauchi kan kebe kashi 16 na kasafinta ga kiwon lafiya

Asusun Yara na Majalisar dinkin Duniya (UNICEF) ya yaba wa Gwamnatin Jihar Bauchi kan kasancewarta jiha tilo a Najeriya da ta sadaukar da kashi 16 cik