Talle

Talle

NEMA ta raba Tan dubu 4, 905 na kayan abinci

A tsakanin watannin Yuni zuwa Satumbar wannan shekarar ce Gwamnatin Tarayya a karkashin Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta raba kimanin Tan 4,9

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) za ta sake gina cibiyoyin kula da lafiya a Arewa maso Gabas

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta nuna jajircewarta wajen hadin gwiwa da kungiyoyin raya kasa don sake gina cibbiyoyin kula da lafiya da aka lalata a

WHO ta nemi hadin-gwiwa don ci gaban Arewa maso Gabas

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta yi kira kan a  samar da hadin gwiwar cibiyoyin kudi da ke sassan duniya wajen ciyar da yankin Arewa maso Gabas.

UNESCO na son a bunkasa Tafkin Chadi don kyautata zaman lafiya

Hukumar Bunkasa Ilmin Kimiyya da Al’adu ta Majalisar dinkin Duniya (UNESCO) ta yi kira da a bunkasa tare da kirkiro hanyoyin sarrafa albarkatun

Hukumar UNOCHA ta shirya taron kara wa juna sani na kwana biyu a kan HRP

A ci gaba da kokarinta na kawo karshen matsalolin da suka dabaibaye mutanen yankin Arewa Maso Gabas, Ofishin kula da ayyukan ji kai na Majalisar dinki