Talle

Talle

Tumsah ya yi kira ga tashar Rediyo da Talabijin ta Liberty da ta ci gaba da yaki da ta’addanci

An yi kira da kafofin watsa labarai da su karfafa rawar da suke takawa ta yaki da ta’addanci. Mataimakin Shugaban  Kwamitin (PCNI) Alhaji T

FAO ta ciri tuta a Arewa maso Gabas

Tallafin Hukumar Noma da Abinci ta duniya ‘Food and Agriculture Organization (FAO) ya kai ga magidanta dubu 138 da 801 daga cikin magidanta dubu

WHO ta horar da ’yan jarida yadda ake rahoton kula da lafiya cikin gaggawa a Maiduguri

A tsakanin 11 zuwwa 13 ga Oktoba, Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta gudanar da shirin horarwa ga ’yan jarida fiye da 30 a Maiduguri kan yadda ak

WHO ta nemi hadin-gwiwa don ci gaban Arewa maso Gabas

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta yi kira kan a  samar da hadin gwiwar cibiyoyin kudi da ke sassan duniya wajen ciyar da yankin Arewa maso Gabas.

Amfani da fasahar na’ura mai qwaqwalwa wajen bibiyan bayanai zai magance ta’addanci – Hukumar NCC

Daraktan sashen hulda da jama’a na Hukumar NCC, Mista Tony Ojob ya ce amfani da na’ura mai qwaqwalwa wajen bibiyan al’amura zai taim