Talle

Talle

Hukumar NAHCON ta kai dauki ga alhazan jirgin yawo 6000

  Hukumar Hajji ta kasa (NAHCON) ta magance aukuwar wani babban abin kunya da ka iya bata sunan kasar nan, inda ta yi kokarin kwashe alhazan jirg

Hukumar Birnin Abuja ta yi hadin gwiwa da NCC dangane da harkokin sadarwa

Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT) da Hukumar Kula Da Harkokin Sadarwa Ta Najeriya (NCC) sun yi hadin gwiwa domin magance matsalolin da ake sam

kauyen Kwamfuta shi ne jigon bunkasa Kimiyyar Sadarwa a Afirka – danbatta

Babban Mataimakin Shugaban Hukumar Kula Da Harkokin Sadarwa Ta Najeriya (NCC), Farfesa Umar Garba danbatta ya ce kauyen Kwamfuta Na Najeriya shi ne ji

Jami’ar NOUN ta yaye fursunonin Kaduna 30 da ta horar a fannin kwamfuta

Budaddiyar Jami’ar kasa ta Najeriya (NOUN) ta yaye dalibai talatin ’yan kurkuku, wadanda suka samu nasarar kammala samun horo a fannin Kwa

Gwamnatin Tarayya ta kashe sama da Naira Biliyan hudu a ayyukan jinkai a Arewa maso Gabas

Gwamnatin Tarayya ta hannun Ma’aikatar Lafiya ta kashe sama da Naira biliyan hudu wajen kai dauki don warware matsalolin mutanen da ke bukatar a