Talle

Talle

Hukumar Birnin Abuja ta yi hadin gwiwa da NCC dangane da harkokin sadarwa

Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT) da Hukumar Kula Da Harkokin Sadarwa Ta Najeriya (NCC) sun yi hadin gwiwa domin magance matsalolin da ake sam

kauyen Kwamfuta shi ne jigon bunkasa Kimiyyar Sadarwa a Afirka – danbatta

Babban Mataimakin Shugaban Hukumar Kula Da Harkokin Sadarwa Ta Najeriya (NCC), Farfesa Umar Garba danbatta ya ce kauyen Kwamfuta Na Najeriya shi ne ji

Gwamnatin Tarayya ta kashe sama da Naira Biliyan hudu a ayyukan jinkai a Arewa maso Gabas

Gwamnatin Tarayya ta hannun Ma’aikatar Lafiya ta kashe sama da Naira biliyan hudu wajen kai dauki don warware matsalolin mutanen da ke bukatar a

Hukumar NEMA ta tallafa wa ’yan gudun hijirar Borno da abincin tan dubu 7

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta kasa (NEMA) ta bayyana cewa ta rarraba fiye da tan dubu 7 da na’ukan kayan abinci ga ’yan gudun hijirar da

Wakilan Jihar Adamawa sun nemi hadin gwiwa da Kwamitin PCNI a fannin kiwon lafiya da noma

A ranar 22 ga Agustan da ya gabata ne wani ayari daga ma’aikatun kiwon lafiya da na aikin gona na Jihar Adamawa suka ziyarci hedkwatar Kwamitin