Talle

Talle

Legas za ta tsoma daliban kwalejojin kere-kere wajen kula da kayayyaki

Gwamnatin Jihar Legas ta ce za ta tsoma daliban da suka kammala kwalejojin kere-kerenta a abin da ta kira “Ayarin masu kula da kayayyaki,” shirin da z

Kamfanin DISCO na Eko ya koka kan varnata masa kayan Naira miliyan 50 a wata

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Eko, ya bayyana cewa ana barnata masa kayayyakin lantarki na Naira miliyan 50 a yankinsa a kowane wata.

Varayin wutar lantarki na jawo mana asarar Naira biliyan 238 kowane wata – PHED

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Fatakwal (PHED), ya ce yana yin asarar awa miliyan bakwai na kilowatt da kudinsu ya kai Naira biliyan 238 a kowane

‘Akwai dimbin alfanu tattare da noman karkara a Najeriya’

Collins Apuoyo, Shugaban kungiyarPropcom Mai-karfi ne, wani sashe da ke karkashin kulawa da daukar nauyi na Hukumar Raya Ci gaban kasashe ta Birtaniya

Abin da ya sa turakun wutar lantarki na itace ke da hadari ga lafiya da muhalli

Turakun wutar lantarki (falwaya) abubuwa ne da muke ganinsu kullum a wuraren da muke zaune. Su ne suke rike da wayoyin da suke kawo mana wutar lantark