Talle

Talle

Za mu iya bude kasuwannin kananan manoma –Kwararre

Dokta Farouk Kurawa Daraktan Kudin shirin bunkasa kasuwancin amfanin gona a Najeriya na “Market II,” wanda Hukumar Raya ci gaban kasashe ta Amurka, wa

Legas za ta tsoma daliban kwalejojin kere-kere wajen kula da kayayyaki

Gwamnatin Jihar Legas ta ce za ta tsoma daliban da suka kammala kwalejojin kere-kerenta a abin da ta kira “Ayarin masu kula da kayayyaki,” shirin da z

‘Akwai dimbin alfanu tattare da noman karkara a Najeriya’

Collins Apuoyo, Shugaban kungiyarPropcom Mai-karfi ne, wani sashe da ke karkashin kulawa da daukar nauyi na Hukumar Raya Ci gaban kasashe ta Birtaniya

Abin da ya sa turakun wutar lantarki na itace ke da hadari ga lafiya da muhalli

Turakun wutar lantarki (falwaya) abubuwa ne da muke ganinsu kullum a wuraren da muke zaune. Su ne suke rike da wayoyin da suke kawo mana wutar lantark

Abin da ya sa gobara ke zama babbar barazana ga tattalin arziki

Baya ga matsalar tattalin arziki da tsaro wata matsalar da ga alama take kokarin wuce gona da iri ita ce ta yawan tashin gobara a kasuwannin kasar nan