Talle

Talle

Pepsi ya fito da kwalbar 40cl a kan N100 a Kano

Ali Nuhu da Nafisa Abdullahi sun gabatar da sabuwar kwalbar Pepsi 40cl kan N100 a Kano.

Babu wanda zai bar jami’a don bai biya kudin makaranta ba — Farfesa Sani Tanko

Bana gaba daya Naira miliyan 40 aka ba mu a matsayin kudin gudanarwa.

Dalilai 5 da suka sa na kulla harkar kasuwancina da PayWithSpecta

Daya daga cikin mafitar da na samu ita ce manhajar kamfanin PayWithSpecta.

Switch na tura kudade zuwa Najeriya kyauta a wannan Kirsimeti

…domin ’yan Najeriya mazauna Birtaniya, Amurka da Kanada

Shirin shakatawa na shekara 30 zai bunkasa tattalin arziki —Sterling Bank

Gwamnatin Jihar Osun ta ce shirin bunkasa yawon bude ido da shakatawa na jihar da hadin gwiwar Bankin Sterling zai taka rawar gani wajen samar da gura