Tattaunawa

Tattaunawa

An dade a na barazana ga raina – Malamin da aka harba a Abuja

A ranar Asabar da ta gabata ce wasu mutane da ba a san su wane ne ba suka yi yunkurin halaka wani malamin addinin Musulunci mai suna Malam Aliyu Abuba

Yadda muka yi da masu harin bam – Sheikh dahiru Bauchi

Sheikh dahiru Usman Bauchi babban jagora ne a darikar Tijjaniyya a duniya, kuma daya daga cikin malaman da ke da dimbin mabiya da ake girmamawa a Naje

… ‘Na yi kokarin tsayar da motar maharan da suka so halaka Buhari’

Ibrahim Abubakar daya ne daga cikin masu tsaron lafiyar Janar Muhammadu Buhari da ya shafe shekara 15 tare da shi. Yana tare da Janar din a lokacin da

Dalilin da ya sa majalisarmu ta zama ta farko wajen tsige Gwamna a kasar nan – Halle Jani

Alhaji Halle Jani, jigo ne a Jam’iyyar PDP, kuma daya ne daga cikin tsofaffin ’yan majalisar dokokin tsohuwar Jihar Kaduna a Jamhuriyyya ta Biyu a kar

Matasa za su yi aiki don ganin Jam’iyyar APC ta karbe mulki daga PDP a zaben 2015 – Dawakin Tofa

Injiniya Mu’azu Magaji Dawakin Tofa shi ne jagoran kungiyar Matasan APC ta APC Youth banguard ya shaida wa Aminiya cewa matasa za su yi aiki domin gan