Tattaunawa

Tattaunawa

Bai kamata a rika sanya siyasa a matsalar tsaron Najeriya ba – Musallah

  Alhaji Sadik Ibrahim Musallah shi ne Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APGA ta kasa. A tattaunawa da wakilinmu ya ce bai kamata a rika sana siyasa

Zaben shugabannin Jam’iyyar APC: Abin da ya sa muka kafa kwamiti– Alhassan Jabiru

A kwanakin baya ne Jam’iyyar APC a Jihar Nasarawa ta gudanar da wani taron sirri a gidan gwamnati da ke Lafiya inda shugabanninta suka hallara ciki ha

Har yanzu Jam’iyyar PDP tana cikin zukatan Sakkwatawa –Abdullahi MD

Alhaji Abdullahi Muhammad, wanda aka fi sani da MD, jigo ne a Jam’iyya PDP, sanannen dan kasuwa a Jihar Sakkwato, ya bayyana wa Aminiya, a tattaunarta

An mayar da harkar zabe kamar yaki a kasar nan – Safiya Daura

Hajiya Safiya Daura ita ce tsohuwar shugabar mata a tsohuwar Jam’iyyar CPC a Jihar Katsina, yanzu tana cikin jiga-jigan Jam’iyyar APC. A tattaunawarta

Idan Neja-Delta suka hana Jonathan takara za mu ba shi a Arewa maso Gabas – Bomboy

Shugaban Matasan Jam’iyyar PDP na Jihar Yobe kuma shugaban kamfanin sufuri na MADALLAH, Alhaji Ado Adamu (Bomboy) ya ce koda yankin Neja Delta ya hana