Tattaunawa

Tattaunawa

Idan ’yan Arewa na ganin Jonathan bai musu adalci suna iya kawar da shi – Sanata Ningi

dan Majalisar Dattawa mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya Sanata Abdul Ahmed Ningi ya gana da wakilan Jam’iyyar PDP na kananan hukumomin jihar 20, a garin

‘dan tawayen da ya kashe Sardauna ba dan Abakwa ba ne’

Marigayi Manjo Chukwuma Kaduna Nzeogwu shi ne ya jagoranci juyin mulkin soja na farko a kasar nan, wanda ya yi sanadiyar mutuwar manyan ’yan siyasa da

Na fito takara ne don ceto ’yan uwana mata – Jamila Abubakar

Yayin da harkokin siyasa ke ta kankama don fuskantar zaben badi ’yan siyasa na yunkurawa don fara gwagwarmayar neman mukamai. Hajiya Jamila Abdullahi

Fulani na fuskantar barazana daga sojoji – Badejo

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta kasa Alhaji Bello Abdullahi Badejo, na daya daga cikin ’yan kwamitin sasanta rikici a tsakanin Fulani d

Abin da ya sa na jingine kasuwanci na shiga siyasa – Alhaji Sadik

Alhaji Abubakar Sadik Muhammad sanannen dan kasuwa ne da ke harkar man fetur da gas daga Jihar Sakkwato, wanda bayan kammala karatunsa na jami’a ya fa