Tattaunawa

Tattaunawa

Abin da ya sa na shiga kama ’yan fashi – Shehu Aljan

Shehu Musa Aljan jagoran wata kungiyar banga ce da ke  kama barayi musamman ’yan fashi da makami da barayin shanu. A makon shekaranjiya ya kama w

Zagayen da PDP ke yi rashin girmama wadanda ake kashewa ne – Sanata Musa

Sanata Ibrahim Musa, shi ne Sanata mai wakiltar Neja ta Arewa a Majalisar Dattawa, kuma shi ne, shugaban kwamitin riko na Jam’iyyar APC a Jihar Neja.

Muna yin ayyuka ne saboda siyasa ta canja – Shehu ABG

Alhaji Shehu Bawa Garba (ABG), shi ne dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Kaduna ta Tsakiya. A zantawarsa da manema labarai ciki har da Aminiya

Ban gamsu da ’yan majalisar yanzu ba -Sarkinbai Kano

Alhaji Mukhtar Adnan, Sarkinbai Kano, Hakimin dambatta a Jihar Kano,  a jiya Alhamis ne ya  cika shekara sittin a kan karagar mulki. Shi ne

Gwamnatin Katsina ta yi watsi da yankin Daura – Salisu Daura

Alhaji Salisu Ado Daura shi ne dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Daura da Sandamu da Mai’aduwa daga Jihar Katsina a tattaunawarsa da manema labarai c