Tattaunawa

Tattaunawa

Rashin hadin kan malaman Najeriya zai sake jefa Musulmi cikin bala’i- Sarkin Arewan Bauchi

A ranar Arfar aikin hajjin da ya gabata ne malaman Najeriya da suka hada da Izala da kuma darika da sauransu suka yi taron sulhu da kuma yi wa kasa ad

Duk inda muka zaga ba wanda ya kawo shawarar a raba kasar nan – Birma

Kwamitin Bada Shawara kan Taron kasa ya ziyarci shiyyar Kudu maso Kudu kuma Kalaba ta Jihar Kuros Riba na daya daga cikin jihohin yankin biyu da ya zi

Ku bar jama’a su fadi ra’ayinsu kan taron kasa – Fashola

Gwamnan Jihar Legas Mista Babatunde Raji Fashola ya shawarci kwamitin duba yiwuwar taron kasa su saurari bayanan da jama’a za su yi musu kuma su ba ko

Daga Musa Kutama, Kalaba Aminiya: Ganin Shugaban Qasa ya fito daga wannan yanki na Neja-Delta ana ganin mutanensa za su goyi bayan a raba qasa, ina ra’ayinsu ya karkata? Dauda Birma: Da muka zo nan Kalaba waxanda suka zo suka ce su ne wakilan Majalisar

Kwamitin Bada Shawara kan Taron kasa ya ziyarci shiyyar Kudu maso Kudu kuma Kalaba ta Jihar Kuros Riba na daya daga cikin jihohin yankin biyu da ya zi

korafe-korafe da ake yi a kaina ba su damuna – Al-Mustapha

Ranar Lahadin da ta gabata ce Manjo Hamza Al-Mustapha ya ziyarci gidan Sardaunan Matasa, Mohammad ibrahim Gashash a Kaduna inda ya gana da manema laba