Tattaunawa

Tattaunawa

’Yan siyasa ba sa martaba sarautar gargajiya – Sarkin Suleja

Mai martaba Sarkin Suleja Alhaji Muhammadu Awwal Ibrahim ya cika shekara 20 a bisa karagar mulkin Suleja. Alhaji Awwal Ibrahim wanda ya zama gwamnan j

Alhakin ’yan Najeriya ne ya fara kama PDP –Nazifi Ahmad

Alhaji Muhammad Nazifi Ahmad, shi ne tsohon shugaban marasa rinjaye a Majalisar Jihar Filato, jigo a sabuwar Jam’iyyar APC, a tattaunawarsa da wakilin

Babu siyasa a ayyukan da nake yi ga Fulani makiyaya – Jidda

Alhaji Muhammad Abubakar da aka fi sani da Alhaji Jidda an haife shi ne a kauyen Ungo a karamar Hukumar Bosso, kafin iyayensa sun koma Madako da zama.

Rikicin Jihar Nasarawa abin kunya ne ga Musulmi da Kirista – Barista Ode Magaji

Barista Clement Ode Magaji shi ne Sakataren Hukumar Jin Dadin Kiristocin masu Ziyara ta Jihar Nasarawa. A tattaunawarsa da wakilinmu a Lafiya ya ce sh

APC ba za ta zama barazana ga PDP a Jihar Kano ba -Musa M. Musa

Dokta Musa M. Musa na hannun damar tsohon Shugaban Majalisar Tarayya Ghali Umar Na’abba ne, a tattaunawarsu da Aminiya ya ce Jam’iyyar APC ba ta girgi