Tattaunawa

Tattaunawa

Zabe na haddasa fitina – Gwamna Yuguda

A cikin watan Agustan da ya gabata ne aka samu ambaliyar ruwa a cikin garin Bauchi da wasu kananan hukumomin Jihar Bauchi, lamarin da ya haifar da asa

Ba mu amince da PDM a matsayin jam’yyar siyasa ba – Matawallen Hadeja

Alhaji Abdullahi Abdulkadir Mohammad (Matawallen Hadeja) shi ne Kodinatan Shiyyar Arewa maso Yamma na kungiyar PDM wacce hukumar zabe ta yi wa rajista

PDP ta mutu tana jiran binnewa ne kawai – Liman kaura

Sakamakon hade wasu jam’iyyun siyasa don ta da sabuwar Jam’iyyar APC, wasu ’yan siyasa na murna ne wasu na bakin ciki saboda rasa kujerunsu. Wakilinmu

Za a iya magance matsalar talauci a Najeriya idan …… -Sanata Maccido

Sanata Ahmed Maccido shi ne shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na Majalisar Dattawan Najeriya, kuma daya daga cikin matasan ’yan siyasar Arewa masu kima.

Za a iya warware matsalar PDP cikin wata daya idan… -Alhaji Shehu Musa Gabam

Alhaji Shehu Musa Gabom wani jigo ne a jam’iyyar PDP. Shi ne tsohon Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi. A tattaunawar da ya yi da wakili