Tattaunawa

Tattaunawa

Bai kamata a sanya siyasa a harkar ilimi ba – Farfesa Yakasai

Farfesa Salisu Ahmad Yakasai shi ne Shugabab Sashin Nazarin Harsunan Najeriya a Jami’ar Usman dan Fodiyo da ke Sakkwato, wakilinmu ya tattauna da fita

Rikice-rikice da ke faruwa a Arewa laifin ’yan siyasa ne -Farfesa Ango Abdullahi

Farfesa Ango Abdullahi daya ne daga shugabannin kungiyar Dattawan Arewa. A tattaunawarsa da wakilinmu, ya yi bayani kan abubuwan da suka shafi kasa, m

Ya kamata a rushe kungiyar Gwamnonin Najeriya – Sarkin Arewan Bauchi

Alhaji Hassan Muhammad Sharif, shi ne Sarkin Arewan Bauchi kuma Shugaban kungiyar Samar Da Zaman Lafiya da kuma Kyakkyawan Shugabanci a Arewa. A ganaw

Dole Musulmi da Kirista su koyi hakurin zama da juna –Solomon Dalung

A makon jiya ne Ma’aikatar Harkokin Addini ta Jihar Bauchi ta shirya taron fahimtar da tsakanin limamai da malaman addinin Musulunci da kuma fastoci d

Ba ni da dan takara a zaben kananan hukumomin Taraba – Mukaddashin Gwamna

A kwanakin baya ne kungiyar ’Yan jarida ta Najeriya (NUJ), Shiyyar Arewa maso Gabas ta gudanar da taronta na shiyya da kaddamar da wasu kwamitoci a Ji