Tattaunawa

Tattaunawa

Al’amura sun tabarbare a Jihar Sakkwato –Gumburawa

Alhaji Muhammad Sa’idu Gumburawa, tsohon dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kware da Wamakko ne, kuma tsohon shugaban karamar Hukumar Wamakko mahaifar

Matsayin Izala game da yunkurin sulhun da aka yi da malamai a Saudiyya – Sheikh Bala Lau

A lokacin aikin Hajjin bana an yi zama tsakanin shugabannin kungiyoyin Musulmin Najeriya a karkashin Sarkin Musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar.

Abin da ya sa na yi yajin cin abinci na mako biyu – Odunaro

Yajin cin abinci sabon abu ne ga ’yan Najeriya, amma Mista Olubiyi Odunaro wani toshon ma’aikacin Bankin HallMark wanda ya bar gidansa ya tare a wani

Kimiyyar zamani ba za ta kashe gidan waya ba -Ibrahim Baba Mori

Wakilanmu sun tattauna da Shugaban Gidan Sadarwa na Najeriya (NIPOST) wato wanda a da ake kira Gidan Waya, Alhaji Ibrahim Baba Mori.

Dalilin da ya sa muka kafa kungiyar Masu Haka Kabari a Jihar Kaduna -Malam Musa Abubakar

Aminiya ta samu zantawa da Malam Musa Abubakar, Shugaban kungiyar Masu Hakar Kabari ta Kaduna, inda suka tattauna muhimman batutuwa ciki har da baraza