Tattaunawa

Tattaunawa

Bana za a kammala gyara hanyoyin biranen Jihar Nasarawa – Omaki

Ma’aikatar Gidaje da Raya Birane ta Jihar Nasarawa na daya daga cikin ma’aikatun da suka samu kaso mafi tsoka a kasafin bana da Gwamna Umar Tanko Al-M

Ina goyon bayan raba Jihar Kaduna – Sanata Makarfi

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Ahmed Mohammed Makarfi ya ce yana goyon bayan a fitar da Jihar Gurara daga Jihar Kaduna ta yanzu saboda hakan zai

Izala na kaunar sulhu da darika –Sheikh Kabir Gombe

Sakataren kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Kabir Gombe, ya ce Izala na dab da tabbatar da sulhu da darika

Gwamnatin Kano ta kafa makarantu 21 ne domin samar da aiki ga matasa –Doguwa

Gwamnatin Jihar Kano a karkashin Gwamna Rabi’u Musa Kwankwaso ta kirkiro makarantun ilimi mai zurfi guda 21 a jihar,

Al’amura sun tabarbare a Jihar Sakkwato –Gumburawa

Alhaji Muhammad Sa’idu Gumburawa, tsohon dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kware da Wamakko ne, kuma tsohon shugaban karamar Hukumar Wamakko mahaifar