Matsayin Izala game da yunkurin sulhun da aka yi da malamai a Saudiyya – Sheikh Bala Lau
A lokacin aikin Hajjin bana an yi zama tsakanin shugabannin kungiyoyin Musulmin Najeriya a karkashin Sarkin Musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar.
Tattaunawa
A lokacin aikin Hajjin bana an yi zama tsakanin shugabannin kungiyoyin Musulmin Najeriya a karkashin Sarkin Musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar.
Yajin cin abinci sabon abu ne ga ’yan Najeriya, amma Mista Olubiyi Odunaro wani toshon ma’aikacin Bankin HallMark wanda ya bar gidansa ya tare a wani
Wakilanmu sun tattauna da Shugaban Gidan Sadarwa na Najeriya (NIPOST) wato wanda a da ake kira Gidan Waya, Alhaji Ibrahim Baba Mori.
Aminiya ta samu zantawa da Malam Musa Abubakar, Shugaban kungiyar Masu Hakar Kabari ta Kaduna, inda suka tattauna muhimman batutuwa ciki har da baraza
Alhaji Muhammad Maude Usman wanda aka fi sani da Chaska a ’yan kwanakin nan sunansa ya yi tambari sakamakon jagorancin wani yunkurin da ke neman Majal