Tattaunawa

Tattaunawa

‘Gwamnati ta sa hannu don inganta magungunan gargajiya’

Aminiya ta tattauna da wani matashin wanzami mai suna Dokta Salisu Wanzami wanda ke harkar magungunan gargajiya kan gudunmawar da sana’arsu take bayar

Kusancin Lalong ga Buhari ya yi wa Filato alfanu – Dan Manjang

Mista Dan Manjang shi ne Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Filato, ya yi bayanai kan kusancin Gwamnan Jihar Simon Lalong, ga Shugaban Kasa Muhammadu

Sulhu da ’yan bindiga ya zame alheri ga Katsina  – Wurma

Kwamared Kabiru Amiru Wurma shi ne Sakataren Kungiyar ’Yan jarida ta Kasa reshen Jihar Kebbi, dan asalin Jihar Katsina ya yaba kan yadda sasantawa da

Na sayar da itace da kosai kafin in zama farfesa – Andrew Haruna

Farfesa Andrew Haruna ya fito ne daga garin Gar a Karamar Hukumar Alkaleri a Jihar Bauchi, yanzu shi ne Shugaban Jami’ar Tarayya da ke Gashuwa (FUGA)

FOMWAN na bunkasa rayuwar matan karkara – Halima

Hajiya Halima Jibril ita ce Shugabar Kungiyar Tarayya Matan Musulmi ta Kasa (FOMWAN). A tattaunawarta da wakilinmu ta bayyana muhimman ayyukan kungiya