Tattaunawa

Tattaunawa

Dalilin dage taron Majalisar Zartarwa ta Kasa – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta bayyana dalilin da ya sa aka dage taron Majalisar Zartarwa ta Kasa da ake gudanarwa kowace  ranar Larabar a wannan mako, inda ta

Kotu ta tabbatar da zaben Sanata Suswam

Kotun Sauraron Kararrakin Zaben Gwamna da na Majalisar Dokoki da ke zama a Makurdi, babban birnin Jihar Benuwai, ta tabbatar da nasarar da  tsohon Gwa

Kin jinin kafa ruga a Kudu na nuna zaman doya da manja suke yi da Arewa – Lawal Maidoki

Malam Muhammad Lawal Maidoki, Sadaukin Sakkwato shi ne Shugaban Hukumar Zakka da Wakafi ta Jihar Sakkwato a tataunawarsa da Aminiya kan lamarin ruga y

Najeriya na da matukar karancin ‘yan sanda – Usman Bello Kumo

Dan Majalisar Wakilai Usman Bello Kumo, shi ne Shugaban Kwamitin Harkokin ’Yan sanda a majalisa ta 7 kuma shugaban kwamitina yanzu. A tattaunawar da y

Abin da ya sa muke tallafa wa mata ’yan gudun hijira – Zainab Dalori

Ganin matsalar da mata ’yan gudun hijira da matan karkara suke fuskanta wajen samun audugar kunzugu idan suna al’ada da inda suke amfani da tsumma da