Tattaunawa

Tattaunawa

Muna so a rika damawa da Hausa Fulani a gwamnatin Borno – Gwandu

Al’ummar Hausawa da Fulani mazaauna Jihar Borno sun kafa kungiyar ci gabansu don ganin gwamnati tana damawa da su, saboda a baya ana nuna musu wariya.

Ministocin da Buhari ya gabatarwa majalisa ya yi daidai -Musa Buba

Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna Magaji Musa Buba ya bayyana cewa sunayen Ministocin  da shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya

Shari’ar Atiku da Buhari: Shaidu sun fara bayani

Shaidu sun fara bayani a gaban Kotun Sauraren Karar Zaben Shugaban Kasa a Abuja a karar da dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar

Za mu gina Ruga a Jihar Gombe – Gwamna Inuwa

Gwamna Inuwa Yahaya na Jihar Gombe, ya ce gwamnatinsa ba za ta fasa aikin gina Ruga da Gwamnatin Tarayya ta bullo da shi ba sannan ta dakatar domin am

Mutum uku da aka ce suna neman kujerar Minista daga Jihar Nasarawa

Jim kadan da rantsar da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a karo na biyu, wadansu jiga-jigan Jam’iyyar APC a Jihar Nasarawa suka soma nuna sha’awarsu ta