Tattaunawa

Tattaunawa

Ya kamata APC ta yi taka-tsantsan kan zaben shugabannin majalisa – Alhassan Doguwa

Dan Majalisar Wakilai Alhaji Alhassan Ado Doguwa da ke wakiltar mazabar Doguwa da Tudun Wada  a Jihar Kano, yana daya daga cikin wadanda suka fito nem

Sanata Ahmad Lawan ya dace  maye gurbin Saraki – Danmalikin Kebbi

Tsohon Ma’ajin Jam’iyyar APC na Jihar Kebbi Alhaji Musa Abubakar Danmalikin Kebbi, ya ce Sanata Ahmad Lawan ne ya fi dacewa da Shugabancin Majalisar D

Abin da zan yi bayan shekara 10 a Gwamna da 12 a Sanata – Bukar Abba

Sanata Bukar Abba Ibrahim wanda ake yi wa lakabi da Uban siyasar Yobe, shi ne Sanatan Yobe ta Gabas  a Majalisar Dattawa kuma yi yi Gwamnan Jihar Yobe

Zaben Buhari da El-Rufa’i alheri ne ga Jihar Kaduna – Sarkin Samari

Sarkin Samarin Masarautar Jama’a da ke Jihar Kaduna Alhaji Mudi Shafi’u Tahir ya ce zaben da aka yi wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Gwamnan Jihar

Yadda jam’iyyun PRP da NNPP suka tsole wa APC da PDP ido a zaben bana a Bauchi

Duk da cewa ana kallon jam’iyyun APC da PDP a Najeriya cewa su ne manyan jam’iyyu da suke fafatawa a tsakaninsu domin lashe mukaman siyasa, a bana a J